Jump to content

Bambanci tsakanin canje-canjen "Kaaba"

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Content deleted Content added
karin ilimi
karin sashe
Layi na 20 Layi na 20


== Tsarin gini da kuma cikinta ==
== Tsarin gini da kuma cikinta ==

== Mahimmancinta a addinin Musulunci ==
[[Category:Musulunci]]
[[Category:Musulunci]]

Canji na 10:44, 13 ga Maris, 2023

Kaaba
ٱلْكَعْبَة
ٱلْكَعْبَة ٱلْمُشَرَّفَة
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaSaudi Arebiya
Province of Saudi Arabia (en) Fassarayankin Makka
Tourist attraction (en) FassaraMakkah
Coordinates 21°25′21″N 39°49′34″E / 21.4225°N 39.82617°E / 21.4225; 39.82617
Map
History and use
Ɗawafi

Aikin Hajji

Umrah
Addini Musulunci
Karatun Gine-gine
Tsawo 12.95 m
Tsawo 11.68 meters
Yawan fili 119 m²
link ɗin da zai haɗa mutum da ka'aba
Alhazai sun kewaye ɗakin Ka'aba
ɗakin ka'aba

Ka'aba (Larabci ٱلْـكَـعْـبَـة‎ Ka'abah) ana kuma kiran ta da al-Kaʿbah al-Musharrafah (Larabci ٱلْـكَـعْـبَـة الْـمُـشَـرًّفَـة‎ Daki mai tsarki), wani ginannen daki ne a birnin Makka na kasar Saudiyya mai matukar tsarki a tsakanin Muttulmai. (ٱلْـمَـسْـجِـد الْـحَـرَام‎ Al-Masjid Al-Ḥarām, Masallacin Harami), Har ila yau kuma Musulmai kan kira shi da (بَـيْـت ٱلله‎ Dakin Allah). Duk inda suke a duniya Musulmai ana bukatar su da su fuskanci bangaren wannan dakin lokacin gabatar da Sallah (صَـلَاة‎ Ṣalât, Bautar Allah a Musulunce). Dakin kuma shine ake kira da (قِـبْـلَـة‎ qiblah, mafuskanta) wato dai mafuskantar ta musulmai domin gabatar da Sallah.

Allahu Akbar hoton Ka'aba

Daya daga cikin shika shikan Musulunci biyar shine aikin Hajji حَـجّ‎, a dakin na Ka'aba ne matattarar mahajjatan,duniya kuma kowanne Musulmi yana da fatan zuwa dakin koda sau daya ne a rayuwar sa domin dawafi (طَـوَاف‎ tawaf, kewaya dakin sau bakwai da niyyar bauta ma Allah). Hakanan ma bayan aikin Hajji haka dai musulman na yin dawafin a fakin yayin zuwansu Umara (عُـمْـرَة‎ Umrah). Miliyoyin mutane ne ke ziyartar dakin domin tsarkake Allah, mutane daga wajen kasar Saudiyya 1,379,531 ne suka halarci dakin yayin aikin hajji na 2013, a shekarar 2014 ma Saudiyya ta sanar da adadin mahajjata daga wajen kasar ta 1,389,053 wadan da suka halarci hajjin shekarar yayin da yan kasar ta kuma kimanin mutane 63,375 ne suka samu halar ta.

Tarihi

Asali

Asalin kalma da canzawarta

Mahanga ta addinin musulunci

Zanen kaaba da rabe raben ta
Zanen kaaba wanda yake nuni da wuraren ta.

Zamanin annabi Muhammadu (S.A.W)

Bayan Annabi Muhammad S.A.W

Tsarin gini da kuma cikinta

Mahimmancinta a addinin Musulunci