Jump to content

Gwale (Kano)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 19:42, 24 Oktoba 2022 daga A Sulaiman Z (hira | gudummuwa)
Gwale

Wuri
Map
 11°58′00″N 8°30′00″E / 11.9667°N 8.5°E / 11.9667; 8.5
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihajihar Kano
Labarin ƙasa
Yawan fili 18 km²
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Gwale local government (en) Fassara
Gangar majalisa Gwale legislative council (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Gwale Karamar Hukuma ce a Jihar Kano, Najeriya wacce ke tsakanin mafi yawan al'umma da fili a tsakiyar birnin Kano . Hedkwatar ta tana unguwar Gwale ne daura da Unguwar Kofar Na'isa.

Yana da yanki 18 km2 da yawan jama'a 2 a ƙidayar 2006.

Lambar gidan waya na yankin ita ce 700234. Gwale yana da mazauna da yawa, musamman malaman addinin musulunci. An haifi Malam Aminu Kano a Sudawa Quarters, karamar hukumar Gwale da Abdulrauf Lawan Saleh (sarkin Yakin Arewa)

Fitattun ƴan asalin ƙasar

  • Aminu Kano
  • Abdulrauf Lawan Saleh Sarkin Yakin Arewa

Nassoshi


Kananan Hukumomin Jihar Kano
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi