Xinye
Appearance
Xinye | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Sin | ||||
Province of China (en) | Henan (en) | ||||
Prefecture-level city (en) | Nanyang | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 629,166 (2010) | ||||
• Yawan mutane | 592.84 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 1,061.28 km² | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 473500 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+08:00 (en)
| ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | xinye.gov.cn |
Xinye daya ne daga cikin lardunan Nanyang da ke kudu maso yammacin lardin Henan, a kasar Sin. A kudu akwai babban birnin Xiangyang na lardin Hubei, daga gabas hukumar Tanghe kuma a yamma akwai birnin Dengzhou mai matakin hukumomi. Bisa gakidayar jama'ar Sinawa ta 2020, yawan jama'ar lardin Xinye ya kai 602,827.Fadinsa duka shine 1,062 km2 (410 sq mi).
manazarta
https://www.hongheiku.com/xianjirank/ https://www.citypopulation.de/zh/china/henan/admin/