Jump to content

Bah Ndaw

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bah Ndaw
Shugaban kasar mali

25 Satumba 2020 - 24 Mayu 2021
Assimi Goita
Minister of Defence of Mali (en) Fassara

28 Mayu 2014 - 10 ga Janairu, 2015
Soumeylou Boubèye Maïga (mul) Fassara - Tiéman Hubert Coulibaly (en) Fassara
shugaba

2008 - 2012
Chief of Staff of the Air Force of Mali (en) Fassara

2003 - 2 ga Afirilu, 2004
aide-de-camp (en) Fassara

1990
Rayuwa
Haihuwa San (en) Fassara, 23 ga Augusta, 1950 (74 shekaru)
ƙasa Mali
Karatu
Makaranta École de guerre (en) Fassara
Combined Arms Military School in Koulikoro (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Rashanci
Turanci
Harshen Bambara
Sana'a
Sana'a soja, ɗan siyasa da helicopter pilot (en) Fassara
Tsayi 1.95 m
Kyaututtuka
Sunan mahaifi Le Grand
Aikin soja
Fannin soja Malian Air Force (en) Fassara
Digiri senior colonel (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa independent politician (en) Fassara
Bikin binciken shugaban kasa da mataimakin shugaban kasa na mika mulki - Bah N'Daw ya rantsar da shi

Bah Ndaw (wanda aka rubuta da sunan N'Daw, N'Dah, ko N'Daou, an haife shi a 23 ga watan Agusta 1950) jami'in sojan Mali ne kuma ɗan siyasa . Ya zama shugaban ƙasar Mali a ranar 25 ga Satumbar 2020. Tsakanin Mayu 2014 da Janairun 2015, ya kasance Ministan Tsaro .