Wq/ha/Paula-Mae Weekes
Appearance
Paula-Mae Weekes (an haife ta 23 Disemba 1958) ‘yar siyasar Kasar Trinidad ce wacce ta zamo Shugabar Kasar Trinidad da Tobago ta shida daga shekara ta 2018 zuwa 2023.
Zantuka
[edit | edit source]- Na bayyana matsayi na a matsayin ma’akaciyar gwamnati mai kan-kan da kai.
- Na jurewa matsanancin rashin iya aikin sashin al’umma.
- ‘Idan inaso in je Tobago, ba zan san tabbacin yaushe ne zan isa ba’.