Al-Baqi'
Appearance
Al-Baqi' | ||||
---|---|---|---|---|
Islamic cemetery (en) | ||||
Bayanai | ||||
Farawa | 622 | |||
Suna a harshen gida | مقبرة البقيع | |||
Ƙasa | Saudi Arebiya | |||
Described at URL (en) | openstreetmap.org… | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Saudi Arebiya | |||
Province of Saudi Arabia (en) | Medina Province (en) | |||
Babban birni | Madinah |
Jannat al-Baqīʿ (Da larabci: جَنَّة ٱلْبَقِيع,fassara . 'Lambun Baqi') shine Maƙabarta na farko a tarihin musulunci kuma wadda tafi kowance tsufa, tana cikin garin Madinah, a yankin Hijaz wanda a yau yankin na cikin ƙasar Saudi Arebiya. yana kudu maso gabas da Masallacin Annabi, Maƙabartan tana ɗauke da manya-manyan sahabbai da iyalan gidan Annabi.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Makabartar A'-baqia
-
Wasu kaburburan cikin makabartar
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.