Gondar
Appearance
Gondar | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Habasha | |||
Region of Ethiopia (en) | Amhara Region (en) | |||
Zone of Ethiopia (en) | Semien Gondar Zone (en) | |||
District of Ethiopia (en) | Gondar (en) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 323,900 (2015) | |||
• Yawan mutane | 1,547.76 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 209,270,000 m² | |||
Altitude (en) | 2,133 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1635 |
Gondar birni ne, da ke a ƙasar Ethiopia. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2008, jimilar mutane 200,000. Fasiladas, sarkin Ethiopia, ya gina birnin Gondar a shekara ta 1635. Babban birnin Ethiopia ne daga karni na sha bakwai zuwa karni na sha tara.