Lubumbashi
Appearance
Lubumbashi | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Suna saboda | Patrice Lumumba | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango | ||||
Province of the Democratic Republic of the Congo (en) | Haut-Katanga Province (en) | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,786,397 (2012) | ||||
• Yawan mutane | 2,391.43 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 747,000,000 m² | ||||
Altitude (en) | 1,208 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1910 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (en)
|
Lubumbashi (lafazi : /lubumbashi/) birni ne, da ke a ƙasar Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango. Shi ne babban birnin lardin Haut-Katanga. Lubumbashi yana da yawan jama'a 1,794,118, bisa ga jimillar 2015. An gina birnin Lubumbashi a shekara ta 1910.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Gidan cin Abinci a Lubumbashi
-
Jami'ar Lubumbashi, DRC
-
U of Lubumbashi Admin Building
-
Tashar jirgin kasa, Lubumbashi
-
Downtown Lubumbashi DRC
-
Wani titin birnin
-
Lubumbashi Palace of Justice
-
Filin jirgin Sama na Kasa, Lubumbashi
-
Birnin
-
Ginin majalisar dokokin lardin Katanga, Lubumbashi
-
Yara yan Makaranta a birnin
-
Jami'ar Lubumbashi, DRC]]
-
Gidan Na Lubumbashi
-
Tutar Lubumbashi