Jump to content

Matt Ritchie

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
hoton matt Richie
matt ritchie

Matthew Thomas Ritchie (an haife shi a ranar 10 ga Satumba 1989) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan hannun dama ko na baya don Premier League Club Newcastle United. Ritchie ya wakilci tawagar kasar Scotland daga 2015 zuwa 2018. Kafin ya koma Newcastle United a 2016, ya buga wasa a Portsmouth da Swindon Town da kuma Bournemouth.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.