Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Phil collins |
---|
|
Rayuwa |
---|
Cikakken suna |
Philip David Charles Collins |
---|
Haihuwa |
Putney Hospital (en) da Landan, 30 ga Janairu, 1951 (73 shekaru) |
---|
ƙasa |
Birtaniya |
---|
Mazauni |
Toronto |
---|
Harshen uwa |
Turanci |
---|
Ƴan uwa |
---|
Mahaifi |
Greville Bernard Philip A Collins |
---|
Mahaifiya |
June Strange |
---|
Abokiyar zama |
Andrea Bertorelli (en) (1975 - 1980) Orianne Cevey (en) (1999 - 2008) |
---|
Yara |
|
---|
Karatu |
---|
Makaranta |
Chiswick School (en) Barbara Speake Stage School (en) |
---|
Harsuna |
Turanci Jamusanci Faransanci Yaren Sifen Italiyanci |
---|
Sana'a |
---|
Sana'a |
jarumi, mawaƙi, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, singer-songwriter (en) , mai rubuta kiɗa, jazz musician (en) , model (en) , drummer (en) , pianist (en) , bandleader (en) , ɗan wasan kwaikwayo, recording artist (en) , autobiographer (en) , guitarist (en) , dan wasan kwaikwayon talabijin, mawaƙi, rock musician (en) , lyricist (en) , pop singer (en) , darakta, mai tsara fim da Mai daukar hotor shirin fim |
---|
|
Tsayi |
1.68 m |
---|
Muhimman ayyuka |
In the Air Tonight (en) You'll Be in My Heart (en) Against All Odds (Take a Look at Me Now) (en) Another Day in Paradise (en) A Groovy Kind of Love (en) You Can't Hurry Love (en) You Can't Hurry Love (en) |
---|
Kyaututtuka |
|
---|
Mamba |
Genesis (mul) Brand X (en) Flaming Youth (en) The Phil Collins Big Band (en) |
---|
Artistic movement |
rock music (en) progressive rock (en) jazz fusion (en) funk rock (en) soft rock (en) pop rock (en) pop music (en) |
---|
Yanayin murya |
tenor (en) |
---|
Kayan kida |
drum kit (en) percussion instrument (en) piano (en) trumpet (en) bass guitar (en) murya bagpipes (en) Jita |
---|
Jadawalin Kiɗa |
Virgin Records (en) Atlantic Records (en) Warner Records Inc. (en) Walt Disney Records (en) Rhino Entertainment Company (en) |
---|
IMDb |
nm0002015 |
---|
philcollins.com |
|
|
Akwai yuwar admin ya goge wannan shafin matukar ba'a inganta ta ba. |
An haife shi a ingila inda a gidansu su hudu ne kuma shine dan auta[1] [2]
tun yana dan shekara 5[3] ya fara kidan ganga kuma yana dan shekara sha biyu auntyn shi ta koya mashi kada piano da da waka[4]
yayi firamare har ya kai shekara sha daya inda ya wuce makarantar koyon nahawu
ya bar makaranta lokacin yana dan shekara sha hudu inda ya fito a wasu fina finai kamar su A HARD DAY`S NIGHT
son waka ya kara shiga rayuwar shi inda ya samu aiki a wajen wasu masu waka inda suka zagaye kasar tare da shi
a shekarar 1970 ya zama mai kada ganga a cikin cikin mawaka masu suna genesis daga baya kuma ya zama shine babban mawakin su
a cikin shekarar 1984 yaci gaba da wakar shi shi kadai yayi wakoki kamar haka one more night/against all odds, take me home da sauran su
ya saki album din shi na wakoki fiye da shidda
ya samu kyauta a America a 1985 ya samu grammy awards har sau 3
bayan waka ya fito fina finai kala kala kamar su frauds,jugle book,the three bears da sauransu
yayi aure har sau ukku kuma ya sake su ya auri Andrea Bertorelli sun haifi da daya[5]
a 1994 ya auri Jill Tavelman suna da diya daya da ita wadda ta zama yar wasa[6]
a 1999 ya auri Orianne Cevey sun haifi yaya biyu tare da shi[7]
A 2012 ance shine na biyu da yafi kowa kudi a cikin masu kida na duniya
a 1999 ya dan samu matsalar rashin ji a kunnen shi na hagu bayan shekara 2 kuma ya warke [8]
an karrama shi da digiri da yawa saboda aikin da yake yi [9]
- ↑ Collins 2016
- ↑ Coleman 1997
- ↑ Coleman 1997
- ↑ Coleman 1997,
- ↑ "I'm Not So Ambitious As I Was".
- ↑ "Dropping the Ax Via Fax".
- ↑ "Phil Collins to Remarry His Third Ex-Wife, Orianne Cevey, After $46 Million Divorce"
- ↑ "Phil Collins comes clean on hearing-loss scare"
- ↑ Phil Collins - Wikipedia