Phoenix
Appearance
Phoenix | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Inkiya | Valley of the Sun | ||||
Suna saboda | phoenix (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||
Jihar Tarayyar Amurika | Arizona | ||||
County of Arizona (en) | Maricopa County (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,608,139 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 1,198.78 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 580,835 (2020) | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Located in statistical territorial entity (en) | Phoenix metropolitan area (en) | ||||
Yawan fili | 1,341.477468 km² | ||||
• Ruwa | 0.24 % | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Salt River (en) | ||||
Altitude (en) | 1,086 ft-331 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1868 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Phoenix City Council (en) | ||||
• Mayor of Phoenix (en) | Kate Gallego (en) (21 ga Maris, 2019) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 85001–85087 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 623, 480, 602 da 520 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | phoenix.gov | ||||
Phoenix birni ne, da ke a jihar Arizona, a ƙasar Tarayyar Amurka. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, jimilar mutane 1,615,017 (miliyan ɗaya da dubu dari shida da sha biyar da sha bakwai). An gina birnin Phoenix a shekara ta 1867.
Hotuna.
[gyara sashe | gyara masomin]-
Filin jirgin Sama na birnin
-
Gidan adana kayan Tarihi na Trolley, Phoenix
-
Phoenix Alley
-
Dakin karatu na jama'a, Phoenix, (NBY 7008)
-
hedikwatar harkokin kudi ta Desert, Phoenix
-
Banner Good Samaritan Medical Ctr, Phoenix.
-
Downtown Phoenix, skyline 2