Fabrairu
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]fabrairu ɗayane daga cikin jerin sunayen watannin, kuma shine wata na biyu a kalanda Bature.[1]
Misali
[gyarawa]- isa yana zuwa duk kowane watan Fabrairu.
- Tabbas wannan tanna Fabrairu ne Wada ta rasu.
fassara
Turanci: Febuary Larabci: فبراير
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,96