Jump to content

Sumatra

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 09:02, 30 Nuwamba, 2017 daga DonCamillo (hira | gudummuwa) (sabon kasida)
(bamban) ←Canji na baya | Zubi na yanzu (bamban) | Canji na gaba → (bamban)
Taswirar Sumatra.

Sumatra (lafazi: /sumatera/) tsibiri ne, da ke a Asiya ta Kudu maso Gabas. Bangaren Indonesiya ne. Tana da filin marubba’in kilomita 473,481 da yawan mutane 50,365,538 (bisa ga jimillar shekarar 2010).