Montenegro
Montenegro | |||||
---|---|---|---|---|---|
Crna Gora (cnr) Црна Гора (cnr) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Oj, svijetla majska zoro (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Áilleacht fhiáin» «Harddwch gwyllt» | ||||
Suna saboda | Lovćen (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Podgoritsa | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 617,213 (2022) | ||||
• Yawan mutane | 44.69 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Montenegrin (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | post-Yugoslavia states (en) da Southern Europe (en) | ||||
Yawan fili | 13,812 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Adriatic Sea (en) da Bahar Rum | ||||
Wuri mafi tsayi | Zla Kolata (en) (2,535 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Adriatic Sea (en) (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Republic of Montenegro (en) da Serbia and Montenegro (en) | ||||
Ƙirƙira | 3 ga Yuni, 2006 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | jamhuriya | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Montenegro (en) | ||||
Gangar majalisa | Parliament of Montenegro (en) | ||||
• President of Montenegro (en) | Jakov Milatović (en) (2023) | ||||
• Prime Minister of Montenegro (en) | Milojko Spajić (en) (31 Oktoba 2023) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Supreme Court of Montenegro (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 5,861,430,526 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Euro (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .me (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +382 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | *#06#, 122 (en) , 123 (en) da 124 (en) | ||||
Lambar ƙasa | ME | ||||
NUTS code | ME | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | gov.me |
Montenegro ko Monteneguro[1] ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Babban birnin ƙasar Montenegro Podgoritsa ne. Montenegro tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 13,812. Montenegro tana da yawan jama'a 631,219, bisa ga jimilla a shekarar 2020. Montenegro tana da iyaka da ƙasasen huɗu: Bosnia-Herzegovina a Arewa maso Yamma, Serbiya a Arewa maso Gabas, Kosovo a Gabas da Albaniya a Kudu maso Gabas. Montenegro ta samu yancin kanta a shekara ta 2006 (akwai ƙasar Montenegro mai mulkin kai daga shekara ta 1852 zuwa shekara ta 1918 ; daga shekara ta 1918 zuwa shekara ta 2006, Montenegro yanki ce a cikin tsohon ƙasar Yugoslaviya, san nan Serbiya).
Daga shekara ta 2018,shugaban ƙasar Montenegro Milo Đukanović ne. Firaministan ƙasar Montenegro Duško Marković ne daga shekara ta 2016.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Duwatsun Bobotov Kuk
-
Bakin Teku na Budva, Montenegro
-
Birnin Perast, Montenegro
-
Taswirar Montenegro
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Turai | |||
Belarus • Bulgairiya • Kazech • Hungariya • Moldufiniya • Poland • Romainiya • Rash • Slofakiya • Ukraniya | Denmark • Istoniya • Finland • Iceland • Ireland • Laitfiya • Lithuania • Norway • Sweden • United Kingdom | ||
Albaniya • Andorra • Herzegovina • Kroatiya • Girka • Italiya • Masadoiniya • Malta • Montenegro • Portugal • San Marino • Serbiya • Sloveniya • Hispania • Vatican | Austriya • Beljik • Faransa • Jamus • Liechtenstein • Luksamburg • Monaco • Holand • Switzerland | ||
Kazakhstan |