Tabkin Malawi
Tabkin Malawi | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 474 m |
Tsawo | 570 km |
Fadi | 75 km |
Yawan fili | 29,600 km² |
Vertical depth (en) | 704 m |
Volume (en) |
8,400,000 hm³ 8,400 km³ |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 12°11′00″S 34°22′00″E / 12.183333333333°S 34.366666666667°E |
Bangare na |
Lake Malawi National Park (en) African Great Lakes (en) Rift Valley lakes (en) |
Kasa | Malawi, Mozambik da Tanzaniya |
Hydrography (en) | |
Inflow (en) | |
Outflows (en) | Shire River (en) |
Watershed area (en) | 6,593 km² |
Ruwan ruwa | Zambezi Basin (en) |
Tabkin Malawi, Anfi saninsa da Tafkin Nyasa a kasar Tanzania da kuma Lago Niassa a kasar Mozambique, na daga cikin Manyan Tabkunan Afirka kuma ita ce tafki a mafi kudancin East African Rift system, tana nan ne a tsakanin kasar Malawi, Mozambique da Tanzania.
Ita ce tabki Mafi girma na hudu (4) mai ruwa mai kyau a duniya a fadi da cika, na tara mafi girman tabki a duniya wuri fadi da tsawo, kuma na uku da na biyu a girma da zurfi a nahiyar Afirka. Tafkin Malawi na dauke da nau'ukan kifaye daban-daban fiye da kowane tafki a duniya,[1] wadanda a kalla yana dauke da nau'uka 700 na cichlids.[2] Bangaren tabkin na Mozambique gwamnatin kasar ta kebeshi a matsayin wurin Adana a ranar 10 ga watan Yunin, 2011,[3] A kasar Malawi bangaren tasu na cikin Lake Malawi National Park.[1]
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Tafkin kenan da aka daki hoton sa daga na'urar Orbit
-
Nkhata Bay
-
Tafkin Malawi
-
Bakin Teku na Mwaya Malawi
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "Protected Areas Programme". United Nations Environment Programme, World Conservation Monitoring Centre, UNESCO. October 1995. Archived from the original on 2008-05-11. Retrieved 2008-06-26. Unknown parameter
|deadurl=
ignored (|url-status=
suggested) (help) - ↑ Turner, Seehausen, Knight, Allender, and Robinson (2001). "How many species of cichlid fishes are there in African lakes?" Molecular Ecology 10: 793–806.
- ↑ WWF (10 June 2011). "Mozambique’s Lake Niassa declared reserve and Ramsar site" Retrieved 17 July 2014.